Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

5,0
535 κριτικές
100 χιλ.+
Λήψεις
Αξιολόγηση περιεχομένου
Κατάλληλο για όλους
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης
Εικόνα στιγμιότυπου οθόνης

Περιγραφή εφαρμογής

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani nayiyin cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (σουνάν γιαρέν α ναν)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Σχεδιάστηκε και αναπτύχθηκε από: https://smartech.online
Ενημερώθηκε στις
15 Απρ 2023

Ασφάλεια δεδομένων

Η ασφάλειά σας ξεκινά από την κατανόηση του τρόπου με τον οποίο οι προγραμματιστές συλλέγουν και κοινοποιούν τα δεδομένα σας. Οι πρακτικές απορρήτου και ασφάλειας δεδομένων μπορεί να διαφέρουν ανάλογα με τη χρήση, την περιοχή και την ηλικία σας. Αυτές οι πληροφορίες παρέχονται από τον προγραμματιστή και ενδέχεται να ενημερωθούν με την πάροδο του χρόνου.
Αυτή η εφαρμογή ενδέχεται να κοινοποιεί αυτούς τους τύπους δεδομένων σε τρίτα μέρη
Πληροφορίες και απόδοση εφαρμογής
Αυτή η εφαρμογή ενδέχεται να συλλέγει αυτούς τους τύπους δεδομένων
Πληροφορίες και απόδοση εφαρμογής
Τα δεδομένα κρυπτογραφούνται κατά τη μεταφορά
Δεν είναι δυνατή η διαγραφή δεδομένων

Βαθμολογίες και αξιολογήσεις

5,0
533 αξιολογήσεις

Τι νέο υπάρχει

Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa