Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauòin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-aye, wararren mai zayyanar Al-̸ur'ani nayi duniya ne cikin ban-aye။
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waafi domin Allah Maɗaukakin Sarki။
***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Saṵin amfani aramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alòur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alâur'ani Ka more da jaratun Alâur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Aleuur'ani Mai Girma Ka fahimci Aleuur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka kokuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alòur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa။
- Tarjama ta Sauti- Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Al¬ur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ̀ur'ani mai Girma
- Wa a fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu။
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara၊ domin saurin komawa garesu nan gaba။
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alâur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa။
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta။
- Tsari na da ban- An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
https://smartech.online မှ ဒီဇိုင်းထုတ်ပြီး တီထွင်သည်။
အပ်ဒိတ်လုပ်ခဲ့သည့်ရက်
၂၀၂၃ ဧ ၁၅