Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

5,0
534 yorum
100 B+
İndirme
İçerik derecelendirmesi
Tüm yaşlar
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi
Ekran görüntüsü resmi

Bu uygulama hakkında

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma dara da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska dara da damarmaki masu yawa
- Binciken sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don saun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni ve lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Tasarlayan ve geliştiren: https://smartech.online
Güncellenme tarihi
15 Nis 2023

Veri güvenliği

Geliştiricilerin verilerinizi nasıl toplayıp paylaştıklarını anlamak, güvenliğin ilk adımıdır. Veri gizliliği ve güvenliği yöntemleri; kullanımınıza, bölgenize ve yaşınıza göre değişiklik gösterebilir. Geliştiricinin sağladığı bu bilgiler zaman içinde güncellenebilir.
Bu uygulamanın üçüncü taraflarla paylaşabileceği veri türleri:
Uygulama bilgileri ve performansı
Bu uygulamanın toplayabileceği veri türleri
Uygulama bilgileri ve performansı
Veriler, aktarım sırasında şifreleniyor
Veriler silinemiyor

Kullanıcı puanları ve yorumlar

5,0
532 yorum

Yenilikler

Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa