Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

5.0
534 izibuyekezo
100K+
Okudawunilodiwe
Isilinganiselwa sokuqukethwe
Wonke umuntu
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini
Isithombe sesithombe-skrini

Mayelana nalolu hlelo lokusebenza

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na zayyanar Cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Engcono kakhulu ethembeni eliphezulu kakhulu engcono e Best Best Best Best Musics - Best Best Stops
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi dah.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Yakhelwe futhi yathuthukiswa ngu: https://smartech.online
Kubuyekezwe ngo-
Eph 15, 2023

Ukuphepha kwedatha

Ukuphepha kuqala ngokuqonda ukuthi onjiniyela baqoqa futhi babelane kanjani ngedatha yakho. Ubumfihlo bedatha nezinqubo zokuphepha zingahluka kuye ngokusebenzisa kwakho, isifunda, nobudala. Unjiniyela unikeze lolu lwazi futhi angalubuyekeza ngokuhamba kwesikhathi.
Le app ingabelana ngalezi zinhlobo zedatha nezinkampani ezingahlobene ngqo
Ulwazi lwe-app nokusebenza
Le app ingaqoqa lezi zinhlobo zedatha
Ulwazi lwe-app nokusebenza
Idatha ibetheliwe lapho ithunyelwa
Idatha ayikwazi ukusulwa

Izilinganiso nezibuyekezo

5.0
532 izibuyekezo

Yini entsha

Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa